XtGem Forum catalog
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode

image
Tsohon ministan jiragen sama yace duk
wanda yake tunanin cewa wai zaman
Buhari shugaban kasa Boko Haram zai
kare, toh mafarki kawai yakeyi domin
Buhari yana da kishin kungiyar saboda
haka yanzu ma farau.

" Ku sani magoya bayan Boko Haram yanzu
sune suke mulki a kasannan" Fani ya
ambata.

Ya kara da cewa 'yan Najeriya da kansu
suka zaba ma kansu wannan Balai tunda
suka ki zaban Jonathan.

Yace sam shi baiyi mamakin abinda yake
faruwaba tunda dai Buhari dama can
mutum ne mai kishin Kungiyar Boko Haram
kuma zai barsu suci karansu ba Babbaka.

Daga karshe ya goranta ma yan kabilansa
ta yar bawa da suka yarda suka hada
hannu da Hausa Fulani a zaben da ya wuce.

Menene zakace akan wannan zance na
Fani?

Share Button

Mungude da karanta Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode
An wallafa shi a 2015-07-07 23:04
Alaka Buhari , Fani Kayode , Jonathan
Ra'ayuyi Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode
No Photo
mainasara wurmo
2015-09-29 03:48

ameeen

No Photo
Sani Abba Batsari
2015-07-21 10:05

Wannan bazai taba zamowa gaskiya bi'izinillahi

No Photo
yunusa lawal
2015-07-11 16:08

Bai san abinda yake fada Ba.Shi dan amshin shata ne lawsuit.

No Photo
umar sulaiman
2015-07-11 10:36

Kunyi Kun gama sai ku bamu waje kuga aiki

No Photo
Kabiru soja
2015-07-11 01:37

Hassada gamairabo takice

No Photo
Nura hamza
2015-07-10 01:18

ni anawa ganin shugaban kasa yaba matasa aikin yi shine kade maganin boko haram.

No Photo
yusuf mohd
2015-07-09 17:46

Dan Allah yayan baba karku damu jahilai basusan abin dake musu ciwoba

No Photo
gazzali kwankwaso dan musa kan 0 a
2015-07-09 09:06

TO

No Photo
Kabir lawal alfataa
2015-07-09 00:42

Aidama nafada abaya cewa baba mai gaskiya idan bai damko bad luck jonatan da mukarrabansaba to munafinci bazai kareba akasarnan.

No Photo
Akusfa
2015-07-08 19:09

Takare maka...

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total