Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode

image
Tsohon ministan jiragen sama yace duk
wanda yake tunanin cewa wai zaman
Buhari shugaban kasa Boko Haram zai
kare, toh mafarki kawai yakeyi domin
Buhari yana da kishin kungiyar saboda
haka yanzu ma farau.

" Ku sani magoya bayan Boko Haram yanzu
sune suke mulki a kasannan" Fani ya
ambata.

Ya kara da cewa 'yan Najeriya da kansu
suka zaba ma kansu wannan Balai tunda
suka ki zaban Jonathan.

Yace sam shi baiyi mamakin abinda yake
faruwaba tunda dai Buhari dama can
mutum ne mai kishin Kungiyar Boko Haram
kuma zai barsu suci karansu ba Babbaka.

Daga karshe ya goranta ma yan kabilansa
ta yar bawa da suka yarda suka hada
hannu da Hausa Fulani a zaben da ya wuce.

Menene zakace akan wannan zance na
Fani?

Share Button

Mungude da karanta Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode
An wallafa shi a 2015-07-07 23:04
Alaka Buhari , Fani Kayode , Jonathan
Ra'ayuyi Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode
No Photo
Engineer Auwal
2015-07-08 06:07

Hmm kaji dan bakin chiki munzabi buharin yaya aka iya da shi

No Photo
khamins
2015-07-08 06:05

babu babban bala'i kamar jam'iyar pdp da kannukansu mekukayi ashekara 16 dasukawuce idan banda zalinci marasakunya kawai, hawan buhari na watadaya kawai yafi najonatan

No Photo
Sulaiman alkasim bakori
2015-07-08 06:02

Wannan ba abinda xaitadamana hankali bane mu yan nigeria sabida mumunsan waye mukaxaba sabida haka wannan ba,abintashin hankali bane agaremu

No Photo
Abdullahi Yusuf
2015-07-08 05:56

Allah yafara tona asirinsu , abinda Yakamata ayishine jami'an tsaron Nigeria sukamashi abincikeshi irin shirye shiryen dasukayi harda yake fadan wannan maganan

No Photo
Abubakar Sadeeq
2015-07-08 05:56

himm abun daria wai yaro ya tsinci haqori. dadai bamusan asalin kolo ba to dasai yayimana qaryar cewa daga maka yake. kwanci tashi duk sai asirinku ya tonu insha Allahu

No Photo
yakubu ibrahimbaballe muchiya zaria
2015-07-08 05:50

Fani, ba mutun bane wanda jama a za suyi aiki da maganarsa.shi yasan mulkin da bom yafara tashi wanda yasa yayi bayani maigidanshi yache karya ne

No Photo
Adamu Yunusa
2015-07-08 05:32

Kamata yayi akama shi agurfanar dashi aga ban kuliya

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total

Old school Swatch Watches