XtGem Forum catalog
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode

image
Tsohon ministan jiragen sama yace duk
wanda yake tunanin cewa wai zaman
Buhari shugaban kasa Boko Haram zai
kare, toh mafarki kawai yakeyi domin
Buhari yana da kishin kungiyar saboda
haka yanzu ma farau.

" Ku sani magoya bayan Boko Haram yanzu
sune suke mulki a kasannan" Fani ya
ambata.

Ya kara da cewa 'yan Najeriya da kansu
suka zaba ma kansu wannan Balai tunda
suka ki zaban Jonathan.

Yace sam shi baiyi mamakin abinda yake
faruwaba tunda dai Buhari dama can
mutum ne mai kishin Kungiyar Boko Haram
kuma zai barsu suci karansu ba Babbaka.

Daga karshe ya goranta ma yan kabilansa
ta yar bawa da suka yarda suka hada
hannu da Hausa Fulani a zaben da ya wuce.

Menene zakace akan wannan zance na
Fani?

Share Button

Mungude da karanta Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode
An wallafa shi a 2015-07-07 23:04
Alaka Buhari , Fani Kayode , Jonathan
Ra'ayuyi Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode
No Photo
Harisu Adamu.
2015-07-08 17:52

Haba kayode. Muyan arewa masu hankalinmu sunsan wayanda suke daukan dauyin wannan kungiyar, kuma in allah ya yarda zaizamo labari.

No Photo
Dalhatu
2015-07-08 13:48

Any walkiya Mun ga yan boko haram gasu Good louck jonathan, shine commander wallahi ba kaffara

No Photo
fatima saleh
2015-07-08 13:13

Allah ka tsine wa fani kayode

No Photo
MK ABDULLAHI
2015-07-08 12:43

IDAN RUWA YAKAREWA DAN KADA TO KUMA BA SAURAN DABARA

No Photo
Musa m umar
2015-07-08 09:33

Aidama waimasu iyamagana sukace hassada... Taki

No Photo
Isah Bala Wudil
2015-07-08 09:07

Ai dama kune 'yan boko haram,yanzu babu gmamnati shine kuka dora daga inda kuka tsaya.

No Photo
Murtala ibrahim
2015-07-08 08:31

Musulmi baya kaunar dan ta adda balle ma yaso shi allah kai muna maganin fani da jonathan darajjan wannan wata mai girma amin

No Photo
Abdul malik
2015-07-08 08:30

To ban da abin jahili kara sa wan da zaka kira din boko haram sai buhari to wama yasani koma uban kane abubakar din boko haram allah ya albarkaci babamu ya kuma bahi shaga banci Nigiriya masoya man zan allah kuci amin

No Photo
Abubakar LK
2015-07-08 08:30

sai jami an tsaro sukamashi yayi bayani aiko idan yakasa sai ido yaraina fata

No Photo
Tijjani A. musa
2015-07-08 08:10

To kai ban da jahilci irin naka ai mutum bai isa yadora wani akan mulki ba face mai duka

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total