XtGem Forum catalog
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode

image
Tsohon ministan jiragen sama yace duk
wanda yake tunanin cewa wai zaman
Buhari shugaban kasa Boko Haram zai
kare, toh mafarki kawai yakeyi domin
Buhari yana da kishin kungiyar saboda
haka yanzu ma farau.

" Ku sani magoya bayan Boko Haram yanzu
sune suke mulki a kasannan" Fani ya
ambata.

Ya kara da cewa 'yan Najeriya da kansu
suka zaba ma kansu wannan Balai tunda
suka ki zaban Jonathan.

Yace sam shi baiyi mamakin abinda yake
faruwaba tunda dai Buhari dama can
mutum ne mai kishin Kungiyar Boko Haram
kuma zai barsu suci karansu ba Babbaka.

Daga karshe ya goranta ma yan kabilansa
ta yar bawa da suka yarda suka hada
hannu da Hausa Fulani a zaben da ya wuce.

Menene zakace akan wannan zance na
Fani?

Share Button

Mungude da karanta Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode
An wallafa shi a 2015-07-07 23:04
Alaka Buhari , Fani Kayode , Jonathan
Ra'ayuyi Yan Najeriya da kansu suka zaba ma kansu wannan Bala'i tunda suka ki zaban Jonathan suka Zabi Buhari, ay gashi nan - Fani Kayode
No Photo
Musa shehu
2015-07-08 07:53

Bahaushe yace tabarmar kunya da.... Ake

No Photo
osama isa
2015-07-08 07:46

To Allah ya kawo mana karshen wanan bala,i

No Photo
Murala Adamu
2015-07-08 07:08

Toh ALLAH Ya Sauwake muna wannan bala'i Amin

No Photo
Bashir B Small
2015-07-08 07:08

Ai daman barna lkc daya yakan afku sai dai kuma gyara ahankali ne amma in har 'yan najeriya basumanta ba ai BUHARI ne yayi sanadiyar kawo karshen "MAI TA TSINE " kuma in Allah ya yarda shine xai kawo karshen BOKO-HARAM .

No Photo
lawal Abdullahi daura
2015-07-08 07:00

wannan baya da aikin yi sai dai hauka kawai

No Photo
Aminu idris
2015-07-08 06:48

to Wannan ba wai kon abubane don Allah yafada cewa idan kunga abumai kyau to dagashine idan kunga mummunan Abu to kubinciki ayyukanku. Allah kabamu ikon gyarawa kuma yakawomana karshen wadannan tashetashen hankulan Ameen summa Amin.

No Photo
Auwal Dansani
2015-07-08 06:48

Karya k
ake yi kayode

No Photo
Adamseey sulaiman
2015-07-08 06:42

Qarya kakeyi ganiyai asirinsa zaitonu saiya yake t wannan kamekame.kasani cewa darnace take faruwa rana daya amma qyara sai a hankali domin darnar d akayi rana daya sai ai shekara ana qyara baa qareba,ballan tana ku d kukai shekara shida kuna barna kaga y zaai ace a shekara daya zaa gama.

No Photo
ULAS JIBIA
2015-07-08 06:12

wannan ya nuna da kai da ubangidan ka (jonathan) ku kuka assasa ta (bokoharam).

No Photo
Yahaya muhammad bausa
2015-07-08 06:10

Wannan zancen banzane. In Allah ya yarda buhari sai yaga karshen bako haram.

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total