Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
+Labarai Da Rahotonni

DASUKI Kuma --------------

image
An sake bankado bacewar wasu Kudade da hukumar NNPC ta baiwa Dasuki daya kai sama da Biliyan 36 domin rarraba wa yan siyasa da sunan an biya ayyukan wadata
ruwansha ne a kasa Najeriya a 2014.

Bayan Haka Kuma an gano wadansu kudade da ya kai naira Biliya 2 wai an kashe sune wajen wadata makarantun gwamnati da
maganin wanke hannu domin guje wa cutar Ebola amma babu shaidar anyi hakan.

Sannan Kuma an gano wadansu cuwa cuwa da akayi na kudade na biliyoyin naira da akayi a Hukumar gidajen Kurkuku ta kasa,
Majalisan Tarayya, Kamfanin matatar mai ta kasa da sauransu.

Share Button

Mungude da karanta DASUKI Kuma --------------
An wallafa shi a 2016-03-15 20:07
Alaka Dasuki
Ra'ayuyi DASUKI Kuma --------------
No Photo
Aminu yaki sabon garin ushe
2017-02-23 01:53

Allah yacigaba da tona mana azzaluman nageriya,amin summa ami,

No Photo
A A SHUSHAINA SABON WUSE
2016-11-04 06:22

TO ALLAH YASA KUDADEN DA EFCC TAKE KARBA A HANNUN JAMA.A SU AMFANI YAN KASA

No Photo
Yusuf sani
2016-05-04 13:52

Allah kakawar mana da masu xagon kasa a mulkin nan

No Photo
suleman gwanga
2016-04-28 23:09

nima inafatanhaka aminsumma amin

No Photo
abdullahi h ayuba
2016-03-26 13:18

allah ya taimaki wannan shugaba mai imani yakuma kawar da makiyansa ya kuma zaunar mana da kasarmu lafiya wannan musiba da mukecikinta allah ya yaye mana ameen

No Photo
GONI ALI KARAUKAU
2016-03-16 04:39

Ba mamaki, ayi dama kwadayi mabudin wahala

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total

XtGem Forum catalog