Duck hunt
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari

image
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya
daukarwa 'yan Nijeriya da kungiyar masu rajin ganin an kwato 'yan matan Chibok da
kungiyar Boko Haram suka sace, wadda aka fi sani da Bring Back Our Girls (#BBOG) alkawarin kawo karshen 'yan kungiyar Boko Haram , inda a cewarsa rundunar
sojoji na shirin fitar da dabarun nasara kan 'yan ta'addan.

Buhari wanda ya gana da kungiyar ta BringBagOurGirls a fadarsa da ke Villa a jiya, ya kara da cewa sojojin na Nijeriya tare da
hadin gwuiwar takwarorinsu na kasashen da ke makwabtaka da Nijeriya za su fara farautar 'yan kungiyar ta Boko Haram a karshen watan nan.

Share Button

Mungude da karanta Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari
An wallafa shi a 2015-07-09 11:52
Alaka Boko Haram , Buhari
Ra'ayuyi Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari
No Photo
Sadiq Ahmad
2015-07-27 03:23

God Bless Nigeria

No Photo
kime
2015-07-11 13:40

Allah yataima keka baba

No Photo
mahamud yusuf
2015-07-11 04:59

Allah yabada sa a.gorzo

No Photo
BABANGIDA MUSA JIKAMSHI BULAWUS
2015-07-10 13:38

ALLAH YA BAKA NASARA.GMB

No Photo
Muhammad Grema
2015-07-10 13:04

Allah yatayashi Yabashi Nisan kowana yakareshi saga sharrin makiya.Amin

No Photo
Umar katai bakura
2015-07-10 11:41

Du mai wata niya ta alkhaira allah yatai makeshi ameen

No Photo
umar musa
2015-07-10 11:38

Allah ya masa jagora

No Photo
Sulaiman alkasim bakori
2015-07-10 09:55

Alllah yatayaka riko yakaremana kai daga sharrin makiya

No Photo
Muhammad Mukhtar
2015-07-10 08:17

Allah yabashi nasara akansu

No Photo
Nurudeen Abdullahi Girei
2015-07-10 04:38

Allah yamaka jagora

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total