Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari

image
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya
daukarwa 'yan Nijeriya da kungiyar masu rajin ganin an kwato 'yan matan Chibok da
kungiyar Boko Haram suka sace, wadda aka fi sani da Bring Back Our Girls (#BBOG) alkawarin kawo karshen 'yan kungiyar Boko Haram , inda a cewarsa rundunar
sojoji na shirin fitar da dabarun nasara kan 'yan ta'addan.

Buhari wanda ya gana da kungiyar ta BringBagOurGirls a fadarsa da ke Villa a jiya, ya kara da cewa sojojin na Nijeriya tare da
hadin gwuiwar takwarorinsu na kasashen da ke makwabtaka da Nijeriya za su fara farautar 'yan kungiyar ta Boko Haram a karshen watan nan.

Share Button

Mungude da karanta Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari
An wallafa shi a 2015-07-09 10:52
Alaka Boko Haram , Buhari
Ra'ayuyi Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari
No Photo
Abubakar Laden
2015-07-10 02:34

Allah ya taimaki baba.

No Photo
abdulra,uf musa gado
2015-07-10 01:06

Allah ya taimakeka ameen.

No Photo
Hassan Abdulkadir jikamshi
2015-07-10 00:50

Allah ya bka iko

No Photo
Ahmad musa ecos
2015-07-09 20:12

Allah yabaka ikon yinhaka baba buhari

No Photo
Muhammad Sammani
2015-07-09 18:38

Allah ya karawa Baba lfy da nisan kwana,

Allah ya taimaka yayi mana jagora

No Photo
ILIYAS ISHAQ
2015-07-09 17:53

Allah yasa mudace ameen

No Photo
General Ibrahim Ig
2015-07-09 17:47

Buhar yamakata karinga hadawa da insha allah

No Photo
Ibraheem m. Yaro
2015-07-09 17:20

BUHARI KAMAN TA BAKACE IN SHA ALLAH BA

No Photo
ABDULLAHI ABBA ANGO
2015-07-09 17:06

Allah Ya Bada Iko. Mudai Muna Bayanka, Baba Kada Ka damu.Da Yan Gutsiri Tsoma.Nageria APC Sak.50 Year Insha Allahu.

No Photo
isah Ibrahim nataala
2015-07-09 13:50

mune maka fatan alkhairi baba buhari

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total

XtGem Forum catalog