Teya Salat
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Sule Lamido da 'ya'yansa biyu, zasu karisa Azumi da sallah a Kurkuku.

image
Tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido da 'ya'yansa Aminu da Mustapha zasuyi zaman kurkuku na wata biyu kamar yadda wata kotu mai sauraran karan da hukumar EFCC tashigar akan zargin wawushe
kudaden Jihar da ya kai Naira Biliyan 1.3 da tsohon gwamnan yayi da 'ya'yansa a lokacin yana gwamnan jihar Jigawa ta zartas.

Lauyan Lamido ya roki kotu da ta rike Sule da 'ya'yansa a hukumar EFCC maimakon kurkuku amma hakan ya citura domin baiyiwuba saboda kukan da EFCC tayi akan
wuraren ajiye masu laifi nata duk a cike suke.

Yanzu dai Sule da 'ya'yansa zasu cigabada zama kurkuku har sai 28 ga watan Satumba.

Toh kaji!

Share Button

Mungude da karanta Sule Lamido da 'ya'yansa biyu, zasu karisa Azumi da sallah a Kurkuku.
An wallafa shi a 2015-07-09 11:04
Alaka Sule Lamido
Ra'ayuyi Sule Lamido da 'ya'yansa biyu, zasu karisa Azumi da sallah a Kurkuku.
No Photo
Bishir ibrahim gafai
2018-06-07 12:08

Komai yai farko yana da karshe

No Photo
Bishir ibrahim gafai
2018-06-07 12:06

Komai yai gafai yana da karshe

No Photo
Hassan Aliyu Lamido gora
2015-08-17 10:27

Kowa yayi na gari don kansa

No Photo
SALISUAZARE
2015-07-10 09:59

DA KYAU.

No Photo
abubakar abdulkadir
2015-07-10 02:15

Allah yakyauta

No Photo
Nura Shamaki Bena
2015-07-09 16:59

Allah Yasa Yazama Darasi Ga Wa'yansu

No Photo
Ansar shehu Andarai
2015-07-09 14:06

Tosu kuma kudin suna ina

No Photo
Haruna mohd birninkudu
2015-07-09 12:23

Duk tsuntsun daya ja ruwa shi ruwa kan doka

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total