Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Hukumar EFCC Ta Cafke Sule Lamido Da 'Ya'yansa Biyu Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido tare da 'ya 'yansa biyu

Kakakin hukumar ta EFCC, Wilson Uwajuren ta tabbatarwa da majiyarmu ta BBC kamun tsohon gwamnan bisa zargin sama da faɗi da makuden kudade a lokacin mulkinsa.

Idan ba a mance ba, a karshen 2012 jami'an hukumar EFCC sun kama ɗaya daga cikin 'ya 'yan tsohon gwamnan yana shirin fita kasar waje da maƙuden kudade.
Share Button

Mungude da karanta Hukumar EFCC Ta Cafke Sule Lamido Da 'Ya'yansa Biyu Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido tare da 'ya 'yansa biyu
An wallafa shi a 2015-07-07 22:09
Alaka efcc , Sule Lamido
Zama farkun fadin ra'ayi akan wannan labarin Hukumar EFCC Ta Cafke Sule Lamido Da 'Ya'yansa Biyu Hukumar EFCC ta kama tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido tare da 'ya 'yansa biyu
Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total

pacman, rainbows, and roller s