Insane
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Babu abinda da ya hadu mu da gayyatan da yan sanda sukayi wa Ekweremadu - APC

Kakakin jam'iyyan APC Lai Mohammed yace ba kamar yadda jam'iyyan PDP tace ba wai jam'iyyan APC ne suke bibiyan Ekweremadu ya ce Sam ba haka bane domin babu abinda ya hadasu dashi ballantana su kaishi Kara gurin yan sanda.

Ana tuhumar Ekweremadu ne da sauya wadansu sashen dokar majalisan lokacin da akazo zaben shugaban majalisan inda Saraki da shi suka sami nasaran zama shugaba da mataimaki.

Lài Ya karada cewa wannan gwamnatin bin doka ne, kowaye a karya kuwa zai fuskanci kuliya.

Menene zakace akan hakan?
Share Button

Mungude da karanta Babu abinda da ya hadu mu da gayyatan da yan sanda sukayi wa Ekweremadu - APC
An wallafa shi a 2015-07-06 16:15
Alaka APC , Ekweremadu , Yan Sanda
Ra'ayuyi Babu abinda da ya hadu mu da gayyatan da yan sanda sukayi wa Ekweremadu - APC
Photo
NurancyKtn
2015-08-08 13:40

lallaikam

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total