XtGem Forum catalog
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Masana'antar ƙera makaman Boko Haram

image
Hotunan sun nuna makaman roka sababbi da aka kera da injinan wata makaranta da ake zaton kwalejin gwamnati ce da ke garin
Bama a jihar Borno.

image
Kungiyar Boko Haram ta taba kwace iko da garin Bama kafin dakarun gwamnatin Nigeria ta sake kwace garin.

image
An dade ana mahawara a kan inda 'yan Boko Haram ke samun makamai saboda kungiyar tana amfani da makaman roka a lokacin fafatawa da sojojin Nigeria.

image
Abin da ke kara jefa fargaba a zukatan jama'a shi ne yadda wasu daga cikin mayakan ke iya sarrafa injuna domin kera makamai.

image
Bisa dukkan alamu asusun tallafa ilimi na gwamnatin tarraya ne (ETF) ya samar da manyan injunan ga kwalejin a shekara ta 2005.

image
Shugaban Nigeria, Muhammadu Buhari ya bai wa sojojin kasar wa'adi zuwa karshen watan Disambar bana domin su kawar da kungiyar Boko Haram.

image
An aiko da hotunan ne ta lambar WhatsApp ta sashen Hausa na NTA (07066470635).
Share Button

Mungude da karanta Masana'antar ƙera makaman Boko Haram
An wallafa shi a 2015-11-14 03:47
Alaka Boko Haram , kere , makaman , Masana'antar
Ra'ayuyi Masana'antar ƙera makaman Boko Haram
No Photo
ubagovoke
2018-07-28 05:04

http://doxycycline-cheapbuy.site/ - doxycycline-cheapbuy.site.ankor <a href="http://onlinebuycytotec.site/">onlinebuycytotec.site.ankor</a>

No Photo
shafa atu yusuf
2017-11-02 13:28

shafa atu yusuf allah yasamudace ame

No Photo
Allah yataimaki buhari
2016-12-06 00:19

Allah yatai maki buhary

No Photo
A sani B bature
2016-04-05 12:32

Allah yakara taimakawa

No Photo
KAMALU ABUBAKAR DAGA TARABA
2016-04-04 01:02

RA,AYINA AYAUSHINE ALLAH YATAIMAKI SHUGABAN KASATA MUHAMMAD BUHARI I NASO SHUGANKASATA YADUBAYANAYINDAMUKECIKI DAYASAKE KUDNI

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total