Snack's 1967
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Hadarin Saudiya Kaddarace daga Allah

image
Babban limamin na Saudiyya Sheikh Abdul'aziz bin Abdullah al Sheikh ya kuma tsame Yarima Mohammed bin Nayef wanda shine ke kula da ayyukan hajjin
baki daya inda ya shaida masa cewa kaddara ba'a iya hana aukuwarta.


Iran da wasu kasashe wadanda alhazan su suka rasu a hadarin sun soki hukumomin Saudiyya kan yadda suka aiwatar da matakan kariya.

Babban mai gabatar da kara na kasar Iran Hojjat ol Eslam Seyyed Ebrahim Ra'isi ya yi kiran gurfanar da 'yan gidan sarautar Saudiyya a gaban kotu domin fuskantar shari'a.

Mutane 769 aka tabbatar da mutuwar su a hadarin kawo yanzu.

Share Button

Mungude da karanta Hadarin Saudiya Kaddarace daga Allah
An wallafa shi a 2015-09-26 12:03
Alaka ALLAH , daga , Hadarin , Kaddarace , Saudiya
Ra'ayuyi Hadarin Saudiya Kaddarace daga Allah
No Photo
momy
2018-05-07 12:39

allah yakare

No Photo
Shuraih 99%
2017-12-05 11:31

Ameen

No Photo
ASSADDIK
2017-01-29 13:20

ALLAH YA KIYAYE

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total