XtGem Forum catalog
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari

image
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya
daukarwa 'yan Nijeriya da kungiyar masu rajin ganin an kwato 'yan matan Chibok da
kungiyar Boko Haram suka sace, wadda aka fi sani da Bring Back Our Girls (#BBOG) alkawarin kawo karshen 'yan kungiyar Boko Haram , inda a cewarsa rundunar
sojoji na shirin fitar da dabarun nasara kan 'yan ta'addan.

Buhari wanda ya gana da kungiyar ta BringBagOurGirls a fadarsa da ke Villa a jiya, ya kara da cewa sojojin na Nijeriya tare da
hadin gwuiwar takwarorinsu na kasashen da ke makwabtaka da Nijeriya za su fara farautar 'yan kungiyar ta Boko Haram a karshen watan nan.

Share Button

Mungude da karanta Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari
An wallafa shi a 2015-07-09 20:52
Alaka Boko Haram , Buhari
Ra'ayuyi Na Dauki Alkawarin Yin Nasara Akan Boko Haram - Buhari
No Photo
Yahaya muhammad bausa
2015-07-09 22:23

Allah yabada sa'a. Allah yataimaki GMB

No Photo
Sawa Abraham
2015-07-09 22:00

Allah ya sa haka Amin

No Photo
ABDULRASHID INDABAWA
2015-07-09 21:51

Allah ya bada sa'a

No Photo
Murtala Isma'il Daura
2015-07-09 21:37

Dakyau baba ALLAH baka ikon cika alkawarin dakadaukar mana

No Photo
DANLADI ALHAJI KUJURU
2015-07-09 21:28

munamasasa fatan alkairi ALLAH yabash nasara akansu ameen

No Photo
Hayatu Nura
2015-07-09 21:27

Mu kuma zamu tayaka da addu'a.

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total