Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Za A Shawo Kan Matsalar Rikicin APC Na Ba Da Jimawa Ba - Tambuwal

Tambuwal, wanda tsohon dan kakakin majalisar tarayya ne, yana shugabantar wani kwamitin da aka kafa don warware matsalolin da suka addabi jam’iyyar.

Ya kuma bayyana hakan ne jim kadan bayan ganawar sirri da ya yi da shugaban kasa Muhammadu Buhari fadar shugaban kasa da ke Villa.

Sannan ya kara da cewa kwamitin na su zai ci gaba da gudanar da zama har sai an shawo kan matsalar da ta addabi jam’iyyar.
Share Button

Mungude da karanta Za A Shawo Kan Matsalar Rikicin APC Na Ba Da Jimawa Ba - Tambuwal
An wallafa shi a 2015-07-08 08:55
Alaka APC , Tambuwal
Ra'ayuyi Za A Shawo Kan Matsalar Rikicin APC Na Ba Da Jimawa Ba - Tambuwal
No Photo
HARUNA MOHD BIRNINKUDU
2015-07-09 14:14

ALLAH YA BADA SA'A AMIN SUMMA AMIN

No Photo
LAMARA YIYE IDRIS
2015-07-09 00:37

Haka akasan maza tambuwal kanuna kwazonka kamar yadda kasaba,aiki da hankali yafi aiki da agogo

No Photo
Bala Adoke zaria
2015-07-08 10:47

To muana mass fatan alkhari kuma Allah yasa yayi nasaran shawo kan matsalar.
Ameen.

No Photo
bala murtala
2015-07-08 10:16

ALLAH. Yasa haka ameen

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total

XtGem Forum catalog