Ring ring
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Rashin sanin yadda ake gudanar da harkokin majalisa ne ya ke damun Buhari da Jam'iyyarsa ta APC - Tanko Yakasai

Tsohon mai ba shugaban kasa shawara na musamman a lokacin mulkin Shagari Alhaji Tanko Yakasai yace rashin sanin yadda ake gudanar da harkokin majalisa ne ya ke damun Buhari da jam'iyyarsa.

Yace bibiyar Ekweremadu da jam'iyyar takeyi inda jami'an yan sanda suke tuhumarsa da canza dokan majalisan wajen zaben Saraki da shi kansa wani abune da babu gaskiya a ciki.

A nata kariyan, Jam'iyyar APC tace babu ruwanta da abinda da yake faruwa da Ekweremadu, tsunstun da yajawo ruwa shi takan doka.

Me nene zakace akan hakan?
Share Button

Mungude da karanta Rashin sanin yadda ake gudanar da harkokin majalisa ne ya ke damun Buhari da Jam'iyyarsa ta APC - Tanko Yakasai
An wallafa shi a 2015-07-06 08:51
Alaka APC , Buhari , Majalisa , Tanko Yakasai
Ra'ayuyi Rashin sanin yadda ake gudanar da harkokin majalisa ne ya ke damun Buhari da Jam'iyyarsa ta APC - Tanko Yakasai
No Photo
sadiq ahmed
2015-07-08 00:58

ALlah ka gira mana kasan mun.kaba mu zaman lafiya akasan mu

No Photo
IBRAHIM HASSAN FUTUA
2015-07-06 14:07

TSOHONNANFA BAXAIGANE GASKIYABA TOH ALLAH RAKA TAKI GONA IYAKARTAKENAN

No Photo
Aminu Basiru funtua
2015-07-06 13:38

masanin naira ko dala Ashe h
ar yanzu ba'a gane gaskia bak,Allah ya kyauta

No Photo
AHMAD ADAM ABUBAKAR
2015-07-06 11:22

YA Allah kataimakawa baba Buhari karusamakiyansa

No Photo
Haruna mohd birninkudu
2015-07-06 11:01

Hmmm allah dai yaja zamanin mai son ci Gaban musuinci

Photo
Admin
2015-07-06 08:56

Ina ruwanka a ciki kunyi taku tariga ta qare

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total