Old school Easter eggs.
Aika + f p _ x
WASU SHAFUKAN NTAHAUSA
HOTONA LABARAI
MusicsVideosForumGames ApplicationsThemes
+Labarai Da Rahotonni

Ba Tinubu ba, koma waye bai isa ya cire daga kujeran Sanata na ba - Dino Melaye

Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma, Dino Melaye yace Tinubu bai isa ya cireshi daga kujeransa na Sanata ba wai don ya mara ma Saraki baya wajen zama shugaban majalisan dattawa.

Dino yace wai Tinubu na hada kai da tsohon ministan sharia Mohammed Adoke da Sanata Adeyemi Smart domin kotun dazata saurari karan zaben su ta juya zaben ta baiwa Smart.

Yace ba Tinubu ba babu wani dan Adam da ya isa ya cireshi daga kujeransa na Sanata.

Anya kuwa Dino!
Share Button

Mungude da karanta Ba Tinubu ba, koma waye bai isa ya cire daga kujeran Sanata na ba - Dino Melaye
An wallafa shi a 2015-07-06 08:29
Alaka Dino Melaye , Tinubu
Ra'ayuyi Ba Tinubu ba, koma waye bai isa ya cire daga kujeran Sanata na ba - Dino Melaye
No Photo
Yahaya muhammad bausa
2015-07-09 13:33

Yakamata abarsu, tunda GMB yace zaiyi aiki kowayi. Mudai fatanmu Allah yataimaki GMB Allah yabamu zaman lfy, ameen.

No Photo
Abubakar Bello
2015-07-07 12:11

Tinubu na son ya watse A P C dan wani personal interest na banza

No Photo
SANI SAMINU ADAMU POTISKUM
2015-07-07 06:23

Allah ya kyauta. Rikicin Siyasar Nigeria. Ya dabaibaye kasar, Sanate da Reps, duk munfahinci kanku kuka sani, ba Al'ummar da suka Turaku. Wakilcinsu ba.

No Photo
Haruna mohd birnikudu
2015-07-07 01:30

Hmmm rayuwa kenan mu dai fatan mu allah ya kawo mana zaman lafiya,,,,

Antispam
visitors online visitors today visitors yesterday visitors total